Jump to content

Ankara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ankara


Wuri
Map
 39°56′09″N 32°50′19″E / 39.9358°N 32.8387°E / 39.9358; 32.8387
Ƴantacciyar ƙasaTurkiyya
Il (mul) FassaraAnkara ili (mul) Fassara
Babban birnin
Turkiyya (1923–)
Ankara ili (mul) Fassara
Yawan mutane
Faɗi5,803,482 (2023)
• Yawan mutane226.42 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTurkanci
Labarin ƙasa
Yawan fili25,632 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuÇubuk (en) Fassara da Hatip (en) Fassara
Altitude (en) Fassara938 m
Bayanan tarihi
MabiyiAncyra (en) Fassara
Tsarin Siyasa
• Mayor of Ankara (en) FassaraMansur Yavaş (mul) Fassara (8 ga Afirilu, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo06000–06999
Tsarin lamba ta kiran tarho312
Wasu abun

Yanar gizoankara.bel.tr
Facebook: ankarabbld Twitter: ankarabbld Instagram: ankarabbld Edit the value on Wikidata
Ankara.

Ankara birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya. Shi ne babban birnin ƙasar Turkiya daga shekarar 1923 (babban birnin tattalin arzikin ƙasar Turkiya, Istanbul ne). Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Ankara tana da yawan jama'a 5,445,026. An gina birnin Ankara kafin karni na sha bakwai kafin haihuwar Annabi Issa.