Jump to content

Jerry Rawlings

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerry Rawlings
shugaba

1994 - 1996
Chairperson of ECOWAS (en) Fassara

1994 - 27 ga Yuli, 1996
← Nicéphore Soglo (en) Fassara - Sani Abacha →
Shugaban kasar Ghana

31 Disamba 1981 - 7 ga Janairu, 2001
← Hilla Limann - John Kufuor →
Shugaban kasar Ghana

4 ga Yuni, 1979 - 24 Satumba 1979
← Fred Akuffo - Hilla Limann →
president (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaAccra, 22 ga Yuni, 1947
ƙasaGhana
Harshen uwaTuranci
MutuwaKorle - Bu Teaching Hospital (en) Fassara, 12 Nuwamba, 2020
MakwanciAccra
Yanayin mutuwaSababi na ainihi
Ƴan uwa
Abokiyar zamaNana Konadu Agyeman Rawlings  (1977 -
Yara
Karatu
MakarantaAchimota School 1966)
HarsunaTuranci
Ewe (en) Fassara
Twi (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, soja da Soja
Wurin aikiAccra
Kyaututtuka
MambaHoly Spirit Cathedral (Accra) (en) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaGhana Air Force (en) Fassara
Digiricaptain (en) Fassara
Ya faɗaciSecond Liberian Civil War (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasaArmed Forces Revolutionary Council, Ghana (en) Fassara
National Democratic Congress (en) Fassara

Jerry John Rawlings (22 ga watan Yuni 1947 – 12 Nuwamban shekarar 2020) dan siyasan Ghana ne kuma jami’in soja. Ya yi aiki a matsayin Shugaban Ghana a jamhuriya ta hudu yayi aiki daga shekarar 1993 zuwa 2001.

Jerry Rawlings
Jerry Rawlings
Jerry Rawlings

Rawlings ya mutu a wani asibiti a Accra a ranar 12 Nuwamba Nuwamba 2020 daga COVID-19, yana da shekaru 73. [1]

Sauran yanar gizo

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. ↑ Jerry Rawlings, ex-Ghanaian president, dies from COVID-19