Jump to content

Zambiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Zambia)
Zambiya
Republic of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Coat of arms of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Fassara Coat of arms of Zambia (en) Fassara


TakeStand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) Fassara

Kirari«One Zambia, One Nation»
«Една Замбия, една нация»
«Una Zàmbia, una nació»
«Un Sambia, Un Genedl»
Suna sabodaKogin Zambezi
Wuri
Map
 14°S 28°E / 14°S 28°E / -14; 28

Babban birniLusaka
Yawan mutane
Faɗi19,610,769 (2022)
• Yawan mutane26.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naKudancin Afirka
Yawan fili752,618 km²
Wuri mafi tsayiMafinga Central (en) Fassara (2,339 m)
Wuri mafi ƙasaKogin Zambezi (329 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiNorthern Rhodesia (en) Fassara
Ƙirƙira24 Oktoba 1964
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatipresidential system (en) Fassara da Dimokuradiyya ta wakilci
Majalisar zartarwaCabinet of Zambia (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar ZambiaHakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021)
• Shugaban kasar ZambiaEdgar Lungu (mul) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara29,784,454,056 $ (2022)
KuɗiZambia kwacha
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.zm (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+260
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara, 911 (en) Fassara, *#06#, 991 (en) Fassara, 992 (en) Fassara da 993 (en) Fassara
Lambar ƙasaZM
Zambiya
Hakainde Hichilema shugaba na yanzu
giwaye a zambiya
hippo a zambia
Kogo a zambia
zambiya

Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take gabashin Afirka. Zambiya, tana da iyaka da Democraɗiyyar Kongo daga Arewa, sai kuma Tanzaniya daga arewa maso yamma, sai Malawi daga gabashin, Mozambique daga kudu maso gabas, Zimbabwe da Botswana daga kudu, Namibiya daga kudu maso yamma, sai kuma Angola daga yamma. Babban birnin Zambiya shine Lusaka, da yaren Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i (752,618). Zambiya tana da yawan jama'a kimanin (16,591,390), bisa ga jimillar shekara ta (2016).Shugaban ƙasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta (2015). Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta (2015).

iyakar Zimbabwe da Zambia
manuniyar zambia
wasu tsaffin gine-gine masu tarihi a zambiya

Zambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta alif 1964, daga Kasar Birtaniya.

Kasuwanci a zambiya
kasuwannin zambiya

Fannin tsarotsaro

[gyara sashe | gyara masomin]
Ginin Manjo a zambia

Kimiya da Fasaha

[gyara sashe | gyara masomin]
hanyoyin mota
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama

[gyara sashe | gyara masomin]

Sifirin Jirgin Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
al'adu a zambia


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe